Afi Mountain Wildlife Sanctuary

keɓaɓɓen guri a kudancin Najeriya

Wurin tsaunukan namun daji na Afi dake jihar Cross River a kudancin Najeriya ya kunshi guda 104 km2 . [1] An kafa sansanin namun daji ne a shekara ta 2000 domin ba da mafaka ga nau'in dabbobin da ke cikin hadari, da suka hada da gorilla Cross Riverchimpanzee Najeriya da Kamaru,atisayen da kuma tsuntsayen dutse masu launin toka.

Afam, Rivers State
protected area (en) Fassara
Bayanai
Farawa 2000
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 6°20′N 9°00′E / 6.33°N 9°E / 6.33; 9
Afi Mountain Wildlife Sanctuary

Manazarta

gyara sashe
  1. World Database on Protected Areas[permanent dead link]