Affan Waheed ( Urdu ) dan wasan kwaikwayo ne na talabijin na Pakistan,samfurin kuma RJ. An san shi sosai saboda rawar da ya taka a matsayin Musaf a cikin shirin finafinan da suka hada da Aik Pal (shekara ta 2014), Atif a Khamoshi (shekara ta 2017), Shafay a Bay Dardi ( shekara ta 2018), da kuma Badar a Do Bol ( shekara ta 2019).[1] Waheed kuma za'a ganshi a fim din shekara ta 2020 Mastaani.

Affan Waheed
Rayuwa
Haihuwa Pakistan, 29 Satumba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Pakistan
Karatu
Makaranta National College of Arts (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm7833130

Rayuwar farko gyara sashe

Na uku a cikin ‘yan’uwa hudu, Waheed an haife shi ne a Karachi inda mahaifinsa, daga Sojan Sama na Pakistan yake. Saboda aikin soja na mahaifinsa, dangin sun yi kaura sosai kuma ya girma a birane daban-daban ( Gujranwala, Islamabad da Sargodha ), kuma daga ƙarshe ya zauna a Lahore . [2]

Ayyuka gyara sashe

Ya kammala karatun digiri na kwalejin fasaha ta kasa, ya canza sheka daga zane zuwa wasan kwaikwayo a shekara ta 2006 tare da kuma taka rawa a Tere Pehlu Mein, kuma baya ga zane da wasan kwaikwayo, ya kuma rubuta shayari na Urdu kuma yana da sha'awar kiɗa a matsayin mawaƙi. . [3]

Talabijan gyara sashe

Year Title Role Notes
2006 Tere Pehlu Mein Faaris
2010 Dastaan Nadir
2011–2012 Meray Qatil Meray Dildar Rehaan
2012 Roshan Sitara Mansoor
2013 Saari Bhool Humari Thi Abrar
2014 Main Bushra Shayaan
2014 Nazdikeeyan Adeel
2014–2015 Ladoon Mein Pali Wahaj
2014–2015 Jeena Dushwar Sahi Hummad
2014–2015 Aik Pal Musaf
2015 Tumse Mil Kay Asad
2015 Aye Zindagi Taimoor
2015 Bheegi Palkein Umer khan
2015 Guzaarish Saad
2016–2017 Bhai Hammad
2016 Rab Raazi Amanullah
2016 Judaai Hamza
2016–2017 Tum Milay Jibran
2016 Hasratein Salmaan
2017 Iltija Sameer
2017 Jannat Atif
2017 Neelum Kinaray Yaseen
2017 Meherbaan Daniyal
2017 Ye Ishq Hai Rehan Episode "Khoobsurat"
2017–2018 Khamoshi Atif
2018 Bay Dardi Shafay
2018 Khana Khud Garam Karo Manzar Telefilm
2018 Kahan Ho Tum Zaviar
2018 Dukh Kam Na Honge Jibran
2018 Aik Mohabat Kafi Hai Faris
2019 Gustakh Dil Faris
2019 Do Bol Badar Nominated-Best Actor Critic at Pakistan International Screen Awards
2019 Shaadi Impossible Zaid Telefilm
2019 Bhool Awais
2019 Mein Na Janoo Nehat
2019–2020 Ghalati Saad
2020 Mehar Posh Raashid
2020-2021 Kasa-e-Dil Adan

Manazarta gyara sashe

  1. "Rising above with perseverance", Gulf Times. 25 September 2018.Retrieved 15 October 2018
  2. Affan Waheed | After The Phenomenal Success Of Do Bol (Rondu Actor) | Part I | Rewind With Samina Peerzada. Dated 9th May 2019. Link.
  3. Ally Adnan (4 April 2018), "Iqra Aziz and I are not romantically involved: Affan Waheed", The Express Tribune. Retrieved 15 October 2018.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe