Aeneas Chigwedere
Aeneas Soko Chigwedere (25 Nuwamba 1939 - 22 Janairu 2021) ɗan siyasan Zimbabwe ne, masanin tarihi, masanin ilmi, kuma shugaban gargajiya. Ya kasance Ministan Ilimi, Wasanni, da Al'adu daga watan Agusta 2001 har zuwa rasuwarsa. Ya zama Gwamnan lardin Mashonaland na Gabas a watan Agusta 2008.
Aeneas Chigwedere | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
25 ga Augusta, 2008 - 25 ga Augusta, 2013
ga Augusta, 2001 - ga Augusta, 2008 - David Coltart (en) →
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Southern Rhodesia (en) , 25 Nuwamba, 1939 | ||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||
Mutuwa | 22 ga Janairu, 2021 | ||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Zimbabwe African National Union – Patriotic Front (en) |
Chigwedere ya mutu ne a ranar 22 ga Janairun 2021 bayan ya kamu da cutar COVID-19 yana da shekara 81.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.