Adolphe Mendy (an haife shi ranar 16 ga watan Janairun 1960) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal. Ya buga wasanni 21 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal daga 1985 zuwa 1997.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin nahiyar Afirka a cikin shekarar 1990.[2]

Adolphe Mendy
Rayuwa
Haihuwa Senegal, 16 ga Janairu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ASC Jeanne d'Arc (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Adolphe Mendy at National-Football-Teams.com