Adolfo Apolloni (an haife shi ne a ranar 1 ga watan Maris 1855 - 19 watan Oktoba 1923) ya kasance mai sassaka ɗan Italiya.

Adolfo Apolloni
shugaban birnin Roma

8 ga Yuni, 1919 - 25 Nuwamba, 1920
Prospero Colonna di Paliano (en) Fassara - Luigi Rava (en) Fassara
senator of the Kingdom of Italy (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Roma, 1 ga Maris, 1855
ƙasa Kingdom of Italy (en) Fassara
Mutuwa Roma, 19 Oktoba 1923
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a Mai sassakawa da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Adolfo Apolloni

Farkon rayuwa gyara sashe

An haife shi ne a Rome, a waccan lokacin ta kasance (Papal States). Ya halarci Accademia di San Luca. Ya halarci baje kolin zane-zane na duniya a Venice a cikin 1899. Ya kasance magajin garin Rome (1919–1920).

Mutuwa gyara sashe

Ya mutu a Rome, Masarautar Italiya .

Magabata
{{{before}}}
Mayor of Rome Magaji
{{{after}}}

Manazarta gyara sashe