Adenike Olawuyi
Olawuyi Adenike Olayemi [1] (an haife shi a ranar 2 ga watan Agustan shekara ta 2004) ɗan wasan ƙwallon Kwando ne na ƙasar Najeriya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya .
Adenike Olawuyi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 2004 (19/20 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | basketball player (en) |
Rayuwa ta farko
gyara sasheAn haifi Adenike a ranar 2 ga watan Agustan shekara ta 2004 a Osogbo, Jihar Osun . [2]
Ayyuka
gyara sasheA cikin 2018, Adenike ya sami tallafin karatu wanda ya kai $ 45,000 don fitowa a matsayin Mai kunnawa mafi kyau a sansanin kwallon kwando na Olumide Oyedeji, Legas . [3]
Ta buga wa NKA Universitas PEAC II daga 2018 zuwa 2024, kuma ta koma buga wa NCA Universitas PEAC II a 2024.[4]
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ Shehu, Idris (2023-07-18). "FULL LIST: Top players missing as Wakama unveils D'Tigress Afrobasket 2023 squad". TheCable. Retrieved 2024-03-24.
- ↑ Reporters, Our (2023-08-11). "Adeleke receives D'Tigress star Olawuyi". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-03-23.
- ↑ The Eagle Online (2018-09-05). "Oyedeji camp: Teenage sensations bag $45,000 scholarships". The Eagle Online. Retrieved 2024-03-24.
- ↑ "Adenike Olawuyi, Basketball Player, News, Stats". Eurobasket LLC. 2023-12-03. Retrieved 2024-03-24.