Jean Anderson Adel Bruano Langue (an haife shi a ranar 17 ga watan Satumba 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Mauritius wanda ke buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Deportivo Alavés ta Sipaniya a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Adel Langue
Rayuwa
Haihuwa Quatre Bornes (en) Fassara, 17 Satumba 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Deportivo Alavés (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob gyara sashe

An haife shi a Quatre Bornes, ya fara aikinsa tare da kungiyar kwallon kafa ta Cercle de Joachim.[1] A cikin shekarar 2018 ya rattaba hannu a kulob din Faransa Paris FC, [2] kuma a watan Agusta 2018 ya sanya hannu a kulob din Deportivo Alavés ta Spain. [3]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a duniya a Mauritius a shekara ta 2015. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Adel Langue" . National Football Teams . Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 14 March 2018.
  2. Rehade Jhuboo. "TRANSFERT : ADEL LANGUE SÉDUIT LE PARIS FC" (in French). 5plus. Retrieved 22 January 2019.Empty citation (help)
  3. Benoît Thomas (26 August 2018). "Football: Adel Langue premier Mauricien à évoluer en Liga" (in French). L'Express. Retrieved 22 January 2019.
  4. "Adel Langue". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 14 March 2018."Adel Langue". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 14 March 2018.