Adekunle Ojora
Adekunle ojora an haife shi ne a shekarar dubu ɗaya da Ɗari Tara da talatin da biyu(1932)kuma shi ɗan kasuwane a Nigeria kuma shine chairman a hukumar AGDIP Nigerian limited daga shekarar 1971 har zuwa lokacin da yafara aiki da kamfanin unipetrol a shekarar dubu biyu da biyu2002.
Adekunle Ojora | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1932 (91/92 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa da ɗan jarida |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.