Adda the Country wasan kwaikwayo ne na Najeriya na shekarar 2022 wanda ya ta'allaka kan raɗaɗi, gwagwarmaya, iko da kuma juriyar matsakaitan 'yan Najeriya. Titilope Sonuga ce ta rubuta wasan, Marian Ogaziechi ce ta shirya, Kemi Lala-Akindoju ta ba da umarni a ƙarƙashin ɗakin wasan kwaikwayo na Doyenne Circle Productions.[1] [2][3][4][5]Taurarin wasan kwaikwayo na Nollywood kamar Patience Ozokwor, Joke Silva da Bikiya Graham Douglas.[3][6][7]

Ada the Country
Asali
Lokacin bugawa 2022
Asalin suna Ada the Country
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Harshe Turanci
Direction and screenplay
Darekta Kemi Lala Akindoju
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Titilope Sonuga

Kodayake a cikin ayyukan na kusan shekaru goma, amman an riga da kuma an rubuta shi tun a cikin shekara ta 2019.[8][9][10]

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Wata budurwa mai suna Ada ta samu hatsarin gobara wanda ya lalata mata dukiya tare da kashe ɗiyarta mai suna Chiamaka ƴar wata 9.[11][12] A lokacin, mijinta Femi ba ya gida, yana dawowa ne kawai lokacin da gobara ta ƙone gidansu.[12] Bayan faruwar lamarin Ada ya shiga damuwa.[3][13] Ta bar mijinta ta koma gidan iyayenta, inda ƴan uwanta ke zarginta da rashin hankali da rashin mutuntawa saboda barin Femi.[12] Ta yi magana da sauran mata na cikin danginta, ciki har da ƴar'uwarta da aka sake ta, wacce suke uwa ɗaya, da mace mai aiki da ke fuskantar ƙalubale a wurin aikin ta saboda jinsin ta. Daga karshe dai, Ada ta sami damar samun waraka da sulhu tsakanin ta da mijinta.[8]

An fara haska fim ɗin, a cikin watan Janairu 2020.[10][14]

An gudanar da wasan kwaikwayon a Cibiyar MUSON, Onikan, Legas a ranar 15 zuwa 18 ga watan Afrilu, 2022.[3][13][15] Kemi Lala-Akindoju ce ta jagoranci shirin.[9]

A watan Oktoba 2022 Doyenne Circle ya shirya wasan kwaikwayon a Abuja, inda aka gudanar da shi a Cibiyar Musa Yaradua a ranakun 21 da 22 ga watan Oktoba.[9][11] Kenneth Uphopho ne ya jagoranci wannan shiri.[9]

Ƴan wasa

gyara sashe
2020 Doyenne Circle[10][14][16] 2022 Doyenne Circle[17][2][12]
Ada Kate Henshaw
Ada's mother Patience Ozokwor
Femi's mother Joke Silva
Bikiya Graham Douglas
Nkem Chioma Chigul Omeruah
Ifeoma Oluchi Odii
Kemi Lala Akindoju Tosin Adeyemi
Imoh Eboh
Femi Ayo Ayoola
Alero Bimbo Akintola
Funmi Ade Laoye
Lola Oludara Egerton-Shygnle

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-16. Retrieved 2022-09-11.
  2. 2.0 2.1 https://punchng.com/silva-ozokwor-others-celebrate-nigerian-women-in-ada-the-country/
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 https://www.vanguardngr.com/2022/05/ada-the-country-kate-henshaw-patience-ozokwor-joke-sylva-showcase-the-struggles-of-nigerian-women/
  4. https://dailypost.ng/2022/04/24/ada-the-country-the-story-of-nigerian-urban-woman/
  5. https://www.sunnewsonline.com/women-power-echoes-in-ada-the-country/
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-06. Retrieved 2022-09-11.
  7. https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/04/24/ada-our-country-musical-through-the-gender-lens/amp/ Archived 2022-08-06 at the Wayback Machine
  8. 8.0 8.1 "Ada the Country Musical Through the Gender Lens – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-07.
  9. 9.0 9.1 9.2 9.3 Medeme, Ovwe (13 October 2022). "Joke Silva, Kate Henshaw, Chigul for stage play, 'Ada the Country'". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2023-02-07.
  10. 10.0 10.1 10.2 "Doyenne Circle teams up with Lala Akindoju and Titilope Sonuga to create 'Ada The Country'". BellaNaija (in Turanci). 2019-11-14. Retrieved 2023-02-07.
  11. 11.0 11.1 Ebirim, Juliet (17 October 2022). "Doyenne Circle takes 'Ada The Country' to Abuja". Vanguard. Retrieved 7 February 2023.
  12. 12.0 12.1 12.2 12.3 Adeniyi, Taiwo (2022-10-29). "Ada the Country: Different characters, same goal". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
  13. 13.0 13.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :2
  14. 14.0 14.1 "In Ada The Country, plight of women takes centre stage". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-02-02. Retrieved 2023-02-07.
  15. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :4
  16. "Review: In 'Ada The Country', Grief Is a Journey – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-07.
  17. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :3