Action Democratic Party (Nigeria)

Action Democratic Party (ADP) jam'iyyar siyasa ce a Najeriya. An kafa ta ne a cikin watan Yunin 2017 da wasu ‘yan Najeriya masu ra’ayin siyasa ke ganin ya kamata a samu karfi na uku da zai tunkari APC da PDP.[1] Shugaban jam’iyyar na kasa a yanzu Eng. Yabagi Sani. Jam’iyyar ta samu rajista a hukumance kuma Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da ita a matsayin cikakkiyar jam’iyyar siyasa a watan Yunin 2017.[2][3]

Action Democratic Party
Bayanai
Gajeren suna ADP
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Ideology (en) Fassara minor party (en) Fassara
Mulki
Shugaba Yabagi Sani
Hedkwata Abuja
Tarihi
Ƙirƙira 2 ga Yuni, 2017
actiondemocraticparty.org

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. https://naija247news.com/2017/03/19/action-democratic-party-will-shock-apc-2019/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-11. Retrieved 2024-01-17.
  3. . "Parties List". INEC Nigeria. Archived from the original on 28 July 2015. Retrieved 24 January 2019.