Miyar Achu abinci ce ta gargajiya a Kamaru, miyar rawaya. [1] Ana yin ta da kokoyam. [2] Kayan yaji, ruwa, man dabino, da "canwa ko Nikki" (limestone), da kifi da wasu sinadarai. [3]

Achu
Kayan haɗi Cocoyam (en) Fassara, Manja, ruwa, kifi da spice (en) Fassara
Tarihi
Asali Kameru

Manazarta

gyara sashe
  1. "AFDB Food Cuisine Achu Soup - AFDB Food Cuisine".
  2. "Cultural Food & Recipes: Cameroon: Achu". October 31, 2010.
  3. "Achu Soup | Traditional Soup From Northwest Region | TasteAtlas". www.tasteatlas.com.