Abunuabunu
Abunuabunu miya ce daga yankin Brong Ahafo na ƙasar Ghana. [1] [2] Ana yin ta daga ganyen cocoyam (wanda ake kira kontomire) tare da sauran sinadarai (tumatir, katantanwa, kyafaffen kifi, albasa, barkono kore, berries na turkey (Asnte -twi kwahu nsusua) da gishiri). [3] [4] [5]
Abunuabunu | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | miya |
Ƙasa da aka fara | Ghana |
Abunuabunu | |
---|---|
miya | |
Tarihi | |
Asali | Ghana |
An fi samunta kuma ana shirya ta a tsakanin mutane a Kumasi, [6] wani lokaci tare da fufu ko banku. [7]
Duba kuma
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Going green with Abunuabunu". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2016-08-16. Retrieved 2019-04-30.
- ↑ "Pulse Tv- Efie Aduane Episode 7- How To Prepare Abunuabunu | WatsupAfrica - Africa's Latest News & Entertainment Platform" (in Turanci). Retrieved 2019-04-30.
- ↑ "How to prepare 'Ebun ebunu' (Kontomire soup)". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2016-02-01. Retrieved 2019-04-30.[permanent dead link]
- ↑ "How To Prepare The Green Soup called Ebunubunu". Naa Oyoo Quartey (in Turanci). Retrieved 2019-04-30.
- ↑ "Nanaaba's Kitchen-how to make ebunuebunu soup (green soup)". AfroTide (in Turanci). 2018-04-07. Retrieved 2019-04-30.[permanent dead link]
- ↑ davidmawuligh (2016-07-19). "5 delicious meals you will surely get to enjoy in Kumasi". Ghanafuo.com (in Turanci). Retrieved 2019-04-30.
- ↑ "JOSELYN DUMAS SPOTTED ENJOYING FUFU AND ABUNUABUNU". Nkonkonsa (in Turanci). 2015-08-17. Retrieved 2019-04-30.