Abubakar Khamis Bakary ɗan siyasan Wazalendo ne a Tanzaniya. Ya taba zama dan majalisa a majalisar kasa . [1] Archived 2020-01-25 at the Wayback Machine

Abubakar Khamis Bakary
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

Rayuwa
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Mutuwa Nuwamba, 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

A shekara ta 2010 ya zama shugaban Ma’aikatar Shari’a da Harkokin Tsarin Mulki.

Mutuwa gyara sashe

A ranar 11 ga watan Nuwamban, 2020, mai girma Abubakar ya mutu saboda dalilai na rashin lafiya a Pemba, na Zanzibar. [2]

Manazarta gyara sashe