Abubakar Jaar
Malam Abubakar Jaar ya kasance waliyyi, sannan kuma bayan an sami ‘yancin kan kasar Indonesia an nada shi magajin garin Padang. Sannan kuma ya zama mazaunin Arewacin Sumatra.[1][2]
Abubakar Jaar | |||
---|---|---|---|
1945 - 1946 ← Abdoel Hakim (en) - Bagindo Azizchan (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 29 Nuwamba, 1889 | ||
ƙasa | Indonesiya | ||
Ƙabila | Minangkabau (en) | ||
Mutuwa | 22 ga Maris, 1985 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashePolitical offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |