Syed Abu Bakar bin Taha Alsagoff An haifi shi a shekara ta (1882, a Hadramaut, kasar Yemen a 22 ga watan Janairu shekara ta 1956) ya zama sanannen malamin Islama ne a kasar Singapore . [1]

Abu Bakar bin Taha
Rayuwa
Haihuwa 1882
Mutuwa 22 ga Janairu, 1956
Ƴan uwa
Yara
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Abu Bakar bin Taha ya sami ilimin farko a wurin garin su Seiyun . Daga baya, ya tafi kasar Makka don ci gaba da karatunsa daga wasu shahararrun ulama a wannan lokacin. Bayan kammala karatunsa a kasar Makka, ya yi tafiya zuwa kasar Singapore don yada da'wah ta musulinci Bayan isowarsa, ya auri Sherifa Aisyah Alsagoff daga sanannen iyalin Larabawa a kasar Singapore. Ya zauna a kwamitin gini na Madrasah Alsagoff, Madrasah na farko a kasar Singapore.

Manazarta

gyara sashe
  1. ""Syed Abu Bakar bin Taha Alsagoff", Sulaiman Jeem, Abdul Ghani Hamid, Aktivis Melayu/Islam di Singapura, Singapore: Persatuan Wartawan Melayu Singapura, 1997". Archived from the original on 28 June 2009. Retrieved 29 June 2009.