Auta MG Boy
Auta MG Boy mawaki ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, ya shahara Kuma fitacce ne a masana'antar ya iya Wakokin soyayyah sosai. Yayi fice a wata Waka da yayi Mai suna "Baba Ayi mini Aure". Ya fara Wakokin siyasa ne a shekarar 2022.[1]yayi wakoki da dama.
Takaitaccen Tarihin Sa
gyara sasheCikakken sunan sa shine Abdurrahman muhammad Garba Wanda aka Fi sani da suna Auta mg boy. An haife shi a ranar 1 ga watan Janairu a shekarar 1993 a cikin jihar kaduna a cikin garin birnin Zaria. marubucin mawaki ne na wakokin soyayya .[2]
Karatu
gyara sasheYayi karatun firamare da sakandiri a garin Kaduna daga baya ya cigaba da waka, daga wakokin saurare har yazo ya fara na kallo.
Waka
gyara sashejarumin ya fara Waka tun yana karami, yake son Wakokin Hausa. Yayi suna a shekarar 2020 a wakar da yayi Mai suna BABA AYIMINI AURE. Itace wakar data fito dashi tasa yayi suna a duniya. Kadan daga cikin Wakokin sa.
- Baba ayimin aure
- kina zuciya ta
- Daga ke
- labari
- Zuciya
- Wakar shugaba Buhari
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://manuniya.com/2022/12/09/cikakken-tarihin-auta-mg-boy/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.