Abdulrahman bin Abdullah Al Barrak
Abdulrahman bin Abdullah Al Barrak (an haife shi a shekara ta 1956) masanin kimiyya ne a kasar Saudiyya. Ya kasance ministan ma'aikatan gwamnati tsakanin 13 ga watan Disamba shekara ta alif dubu biyu da daya 2011 zuwa shekara ta alif dubu biyu da sha biyar 2015.
Abdulrahman bin Abdullah Al Barrak | |||||
---|---|---|---|---|---|
15 Disamba 2011 - 29 ga Janairu, 2015 ← Q12240221 - Q20387310 →
26 Mayu 2001 - 2007 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Al-Ahsa City (en) , 1956 (67/68 shekaru) | ||||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||||
Harshen uwa | Larabci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
King Saud University (en) 1980) Digiri : business administration (en) University of Pittsburgh (en) 1983) master's degree (en) : management (en) University of Pittsburgh (en) 1989) doctorate (en) : management (en) | ||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | civil servant (en) da ɗan siyasa | ||||
Employers | King Saud University (en) |
Rayuwa ta farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Al Barrak a Al-Hasa a shekara ta 1956. Ya sami shidar digiri sa na farko na zane-zane a cikin harkokin kasuwanci daga Jami'ar King Saud a shekarar 1980. kuma ya samu kammala digiri sa na masters da PhD duka a cikin gwamnati a Jami'ar Pittsburgh a shekara ta 1983 zuwa shekara ta 1989, a ciki n girmamawa
Ayyuka
gyara sasheAl Barrak ya fara aikinsa a matsayin mataimakin malami a shekarar ta 1980. Ya zama mataimakin farfesa a shekarar ta 1989. Har zuwa shekara ta 1999, ya yi aiki a Jami'ar King Saud, yana aiki a wurare daban-daban na ilimi da gudanarwa. [1] A ranar 26 ga watan Mayu shekara ta dubu biyu da daya 2001, an nada shi a Majalisar Shoura . Daga shekara ta alif dubu biyu da ukku 2003 zuwa shekara ta alif dubu da bakwai 2007, ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban kwamitoci biyu a majalisar. A ranar 23 ga watan Maris na shekara ta 2007, ya zama shugaban kwamitin gudanarwa da korafe-korafe na ma'aikatan dan adam na majalisar.[1] Ya fara aiki a matsayin mataimakin kakakin majalisar a ranar 17 ga watan Mayu 2008. [1] An nada shi a matsayin mataimakin shugaban majalisa a watan Fabrairun shekara ta alif dubu da tara 2009.
An nada Al Barrak a matsayin ministan aikin gwamnati a ranar 13 ga watan Disamba na shekara ta alif dubu da sha daya 2011. [2] Ya maye gurbin Mohammed bin Ali Al Fayez wanda ya kasance a cikin mukamin tun watan Yunin a shekara ta 1999 lokacin da aka kafa ofishin.[3] Ya kasance a cikin shekara ta alif dubu biyu da biyar 2015, kuma Khalid bin Abdullah Al Araj ya maye gurbinsa a cikin mukamin.[4]
- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Biography". Majlis Ash Shura. Archived from the original on 3 June 2010. Retrieved 1 September 2012."Biography" Archived 2010-06-03 at the Wayback Machine. Majlis Ash Shura. Retrieved 1 September 2012.
- ↑ "King Abdullah Appoints New Ministers". US-Saudi Arabian Business Council. Archived from the original (News Bulletin) on 31 October 2013. Retrieved 1 September 2012.
- ↑ "The Council of Ministers". Saudia Online. Retrieved 8 September 2012.
- ↑ "Former Ministers". Ministry of Civil Service. Archived from the original on 27 March 2020. Retrieved 27 March 2020.