Abdulmumin Muhammed Ari
Abdulmumin Muhammed Ari (an haife shi a ranar 27 ga watan Nuwamba 1978) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Nasarawa/Toto a majalisar wakilai ta ƙasa. [1] [2] [3] [4]
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Abdulmumin Muhammed Ari a ranar 27 ga watan Nuwamba 1978 a jihar Nasarawa, Najeriya. [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ 2.0 2.1 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-06.