Abdullahi Sa'ad Abdulkadir
Abdullahi Sa'ad Abdulkadir ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama mamba mai wakiltar mazaɓar Ningi/Warji a majalisar wakilai. [1] [2]
Rayuwar farko da aikin siyasa
gyara sasheAn haifi Abdullahi Sa'ad Abdulkadir a shekarar 1978 kuma ɗan asalin jihar Bauchi ne. Ya gaji Salisu Zakari kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Ningi/Warji ta tarayya. [1] [2] Ya raba buhunan shinkafa da sauran abubuwan jinya ga al’ummar mazaɓar sa. [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ Abdulhamid, Hafsat (2020-04-30). "Bauchi lawmaker supports state govt, donates 700 bags of rice". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.