Abdullah Marafee (an haife shi ranar 13 ga watan Afrilu shekarar 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Al-Arabi, ƙungiyar da ya kulla da ita a matsayin ɗan wasan matasa.

Abdullahi Marafa
Rayuwa
Haihuwa Doha, 13 ga Afirilu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Qatar
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Arabi SC (en) Fassara2011-1692
  Qatar men's national football team (en) Fassara2021-70
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 165 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe