Abdullah na Pahang
Al-Sultan Abdullah Ri'ayatuddin Al-Mustafa Billah Shah ibni Almarhum Sultan An haife shi a ranar 30 ga watan Yulin shekara ta 1959) shi ne Sultan na Pahang tun lokacin da ya hau gadon sarauta bayan da mahaifinsa ya sauka a shekarar alif dubu biyu da tare 2019. Ya kasance na goma sha shida Yang di-Pertuan Agong kuma (Sarkin kasar Malaysia), a shekara ta alif dubu da sha Tara 2019 zuwa shekara ta lif dubu biyu da sha hudu 2024, an rantsar da shi a cikin 'yan makonni bayan ya hau gadon sarauta a matsayin Sultan na Pahang .[1]
Abdullah na Pahang | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Maris, 2019 - ← Muhammad V of Kelantan (en)
31 ga Janairu, 2019 - 30 ga Janairu, 2024 ← Muhammad V of Kelantan (en) - Ibrahim Ismail na Johor →
15 ga Janairu, 2019 - ← Ahmad Shah III of Pahang (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Tengku Abdullah | ||||||
Haihuwa | Pekan (en) , 30 ga Yuli, 1959 (65 shekaru) | ||||||
ƙasa | Maleziya | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Ahmad Shah III of Pahang | ||||||
Mahaifiya | Queen Afzan of Pahang | ||||||
Abokiyar zama | Queen Azizah of Pahang (en) | ||||||
Yara | |||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Aldenham School (en) Worcester College (en) Royal Military Academy Sandhurst (en) Queen Elizabeth College (en) | ||||||
Harsuna | Harshen Malay | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | sarki | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Digiri | brigadier general (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini |
Mabiya Sunnah Musulunci | ||||||
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "Sultan Pahang, Agong Malaysia ke-16" [Sultan Pahang, 16th Malaysia Agong].