Abdullah Roaei Al-Mabrouk (an haife shi ranar 1 ga watan Yuli shekarar 1953) ɗan wasan tseren ne na Saudi Arabiya. Yayi gasa da mutane da dama a gudun mita 5000 a gasar shekarar 1972 wato summer Olympic.[1]

Abdullah Al-Mabrouk
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Yuli, 1953 (71 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 55 kg
Tsayi 167 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdullah Al-Mabrouk Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 8 November 2017.