Abdulkarim Rahman Hamzah
Dato Sri Haji Abdul Karim Rahman Hamzah (Jawi: عبد الكريم الرحمن حمزة; an haife shi a ranar 15 gagashi 1960),[1] ɗan siyasan Malaysia ne wanda ke zaune a jihar Sarawak daga jam'iyyar Parti Pesaka Bumiputera Bersatu (PBB), babbar jam'iyya ce ta ƙungiyar Gabungan Parti Sarawak (GPS) mai mulki ta jihar. Ya yi aiki a matsayin Ministan Yawon Bude Ido, Fasaha, Al'adu, Matasa da Wasanni na Sarawak tun watan Mayu 2017. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Ministan Matasa da Wasanni na Sarawak daga Janairun 2017 zuwa Mayu 2017 da Mataimakin Ministar Gidaje da Ci gaban Matasa na Sarawak Daga Satumba 2011 zuwa Janairu 2017. Ya kuma yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Sarawak (MLA) na Asajaya tun watan Satumbar shekara ta 2001.
Abdulkarim Rahman Hamzah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 15 Mayu 1960 (64 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Democratic Action Party (en) |
Ayyukan siyasa
gyara sasheAn fara nada Abdul Karim a matsayin Mataimakin Ministan Gidaje da Ci gaban Matasa bayan ya samu nasarar kare kujerarsa kuma ya zama MLA na wa'adi uku a shekarar 2011.
A watan Mayu na shekara ta 2017, Babban Minista na shida na Sarawak Abang Abdul Rahman Zohari Abang Openg ya kara Abdul Karim matsayi na cikakken minista don ya jagoranci Ma'aikatar Yawon Bude Ido, Fasaha, Al'adu, Matasa da Wasanni.[2]
Sakamakon zaben
gyara sasheYear | Constituency | Candidate | Votes | Pct | Opponent(s) | Votes | Pct | Ballots cast | Majority | Turnout | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2001 | Asajaya | Abdul Karim Rahman Hamzah (PBB) | 5,068 | 70.60% | Samfuri:Party shading/Independent | | Abang Abu Bakar Abang Mustapha (IND) | 1,403 | 19.55% | 7,268 | 3,655 | 78.05% | |
Abdullah Daraup (PKR) | 707 | 9.85% | ||||||||||
2006 | Abdul Karim Rahman Hamzah (PBB) | 6,949 | 78.65% | Mosidi Sait (PKR) | 1,886 | 19.55% | 9,011 | 5,063 | 74.99% | |||
2011 | Abdul Karim Rahman Hamzah (PBB) | 7,597 | 70.97% | Arip Ameran (PKR) | 3,108 | 29.03% | 10,881 | 4,489 | 78.85% | |||
2016 | Abdul Karim Rahman Hamzah (PBB) | 6,163 | 74.72% | Abang Junaidi Abang Gom (PKR) | 2,085 | 25.28% | 8,371 | 4,078 | 76.63% | |||
2021 | rowspan="3" Samfuri:Party shading/Gabungan Parti Sarawak | | Abdul Karim Rahman Hamzah (PBB) | 6,380 | 70.04% | Mahmud Epah (PKR) | 721 | 7.92% | 9,109 | 4,531 | 73.83% | ||
bgcolor="Samfuri:United Sarawak Party/meta/shading" | | Ishak Buji (PSB) | 1,849 | 20.30% | |||||||||
bgcolor="Samfuri:Parti Bumi Kenyalang/meta/shading" | | Mohamad Mahdeen Saharuddin (PBK) | 159 | 1.75% |
Daraja
gyara sasheDuba kuma
gyara sashe- Asajaya (mazabar jihar)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "DEWAN UNDANGAN NEGERI SARAWAK". Sarawak State Legislative Assembly. 2008. Retrieved 23 February 2019.
- ↑ "Awang Tengah appointed new Deputy CM in S'wak cabinet reshuffle". The Sun. Bernama. 7 May 2017. Retrieved 23 February 2019.
- ↑ "Ahmad Urai, Abdul Karim dan Pandelela antara penerima darjah kebesaran TYT Sarawak". 2021-10-09. Retrieved 2021-10-09.