Abdelaziz Bennij (an haife shi 8 ga watan Oktobar 1965), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco . Ya buga wasan tsakiya. A lokacin aikinsa, an ba shi damar buga wasanni 34 ga ƙungiyar ƙwallon kafa ta kasar Morocco .

Abdulaziz Bennij
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 8 Oktoba 1965 (59 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Abzinanci
Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco-
  Wydad AC1986-1987
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara1987-1992140
SO Cholet (en) Fassara1988-19891610
Chamois Niortais F.C. (en) Fassara1989-199010
SV Eintracht Trier 05 (en) Fassara1992-1999
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
hoton abdelaziz
hoton abdelaziz bennij
hoton abdekaziz bennij

A cikin shekarar 2012-2013 kuma a farkon 2014 Bennij ya yi aiki a matsayin manajan ƙungiyar ƙwallon ƙafa tare da Al-Arabi SC (Qatar) . A shekara ta 2015, an nada shi a matsayin babban kocin kungiyar mata ta Qatar.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Aju George Chris (February 25, shekarar 2015) [ http://www.dohastadiumplusqatar.com/positive-thinking/ Positive thinking!] Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine. Doha Stadium

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe