Abdurrazaq Yagoub umer Taha ( Larabci: عبد الرازق يعقوب عمر طه‎  ; an haife shi a ranar 18 ga watan Yuli shekara ta 1993), wanda aka fi sani da kawai Abdul Rauf ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob din Premier League na Sudan Al-Hilal SC da kuma tawagar ƙasar Sudan .

Abdul Raouf
Rayuwa
Haihuwa Sudan, 1993 (30/31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Raouf ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Sudan a wasan sada zumunta da suka yi da Habasha da ci 3-2 a ranar 30 ga watan Disamba na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021. [1] Ya kasance cikin tawagar Sudan da aka kira zuwa gasar cin kofin Afrika na 2021 . [2]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  1. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Ethiopia vs. Sudan (3:2)". www.national-football-teams.com.
  2. "CAN 2022. La liste complète du Soudan, avec deux joueurs évoluant en Europe" [CAN 2022: The full squad of Sudan, with two players playing in Europe]. Ouest-France (in Faransanci). 5 January 2022.