Abdul Kareem Salah Al-Awad (an haife shi ranar 22 ga watan Agustan 1953) tsohon ɗan tsere ne na Kuwaiti. Ya yi takara a tseren mita 100 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1976. [1]

Abdul Kareem Al-Awad
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 22 ga Augusta, 1953
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1976 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdul Kareem Al-Awad Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 July 2017.