Abdul Kader Dabo (an haife shi ranar 22 ga watan Yuli 1970)[1] ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Mali.[2] Ya yi takara a gasar rabin matsakaicin nauyi na maza (half-middleweight) a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 1992. [3]

Abdul Kader Dabo
Rayuwa
Haihuwa 1970 (53/54 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Tsayi 180 cm

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Abdul Kader Dabo at Olympedia

Manazarta

gyara sashe
  1. "Abdul Kader Dabo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 28 May 2018.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abdul Kader Dabo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 28 May 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdul Kader Dabo Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 28 May 2018.