Abdu Gusau Polytechnic
Abdu Gusau Polytechnic is a State government polytechnic located in Talata Mafara, Zamfara State, Nigeria.
Abdu Gusau Polytechnic | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | higher education institution (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1992 |
sis.agpmafara.edu.ng |
Tarihi
gyara sasheAn kuma kafa makarantar ne a shekara ta 1992, bayan tsohon gwamnan jihar Sokoto Yahaya Abdulkarim ya rattaba hannu a kan kudirin dokar kafa makarantar ‘Talata Mafara Polythecnic’. . Gwamnatin jihar Sokoto ta sauya sunan Polytechnic zuwa 'Abdu Gusau Polytechnic' a watan Fabrairun shekara ta, 1995. Anyi hakan ne domin karrama Marigayi Injiniya Abdu Gusau wanda ya rasu a watan Nuwamban shekarar 1994, bisa la'akari da irin gudunmawar da ya bayar wajen ci gaban jihar. Jihar Zamfara ta Najeriya an kafa ta ne da wata doka ta Tarayya a shekarar 1996, kuma hakan ya sa aka mayar da polytechnic zuwa wani sabon wurin dindindin a Talata Mafara. Gwamnatin jihar Sokoto ba ta da alhaki a kanta, kuma ba bisa ka'ida ba a samu wata hukuma ta jihar Zamfara dake Sokoto..[1][2][3][4]
Na yanzu.
gyara sashePolytechnic a yau, cibiya ce mai cikakken ci gaba tare da sassan 19, da ɗalibai guda 2524, [5] suna ba da shirye-shirye a fannonin karatu da yawa. Cibiyar a halin yanzu tana ba da ND's (National Diploma) a cikin darussa kamar; Mass Communication, Banking & Finance, Civil Law, Building Engineering, Electric Engineering and HND's (Higher National Diploma) a office management technology, business, bio chemistry, computer science and statistics.
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "HISTORY". agpmafara.edu.ng. 23 May 2020.
- ↑ "Historical Background of the Polytechnic". Abdu Gusau Polytechnic Talata Mafara. 23 May 2020. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ NIPC (9 January 2019). "Nigerian States, Zamfara state". Nigerian Investment Promotion Commission. Nigerian Investment Promotion Commission. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ Alapiki, Henry E. (2005). "State Creation in Nigeria: Failed Approaches to National Integration and Local Autonomy". African Studies Review. 48 (3): 49–65. doi:10.1353/arw.2006.0003. JSTOR 20065139. S2CID 146571948.
- ↑ https://agpmafara.edu.ng/