Abdoulaye Khouma Keita (an haife shi ranar 23 ga watan Oktoban 1978, a Rufisque) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1] Ya buga wa tawagar ƙasar Senegal wasa ɗaya a cikin shekarar 1999.[2]

Abdoulaye Khouma Keita
Rayuwa
Haihuwa Rufisque (en) Fassara, 23 Oktoba 1978 (45 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ASC Jeanne d'Arc (en) Fassara1999-2003
KS Dinamo Tirana (en) Fassara2003-2004
  Iraklis F.C. (en) Fassara2004-2005252
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara2005-200730
Toulouse Fontaines Club (en) Fassara2007-2008
AS Beauvais Oise (en) Fassara2008-2010121
Étoile Fréjus Saint-Raphaël (en) Fassara2010-2013291
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ya taka leda a matakin ƙwararru a Ligue 1 don AS Nancy.

Manazarta gyara sashe