Abdoulaye Djiba (an haife shi ranar 7 ga watan Yuli 1938)[1] ɗan wasan judoka ne na kasar Senegal.[2] Ya yi gasa a gasar wasan Olympics ta lokacin bazara ta shekarar 1972 da kuma na shekarar 1976 na bazara. [3]

Abdoulaye Djiba
Rayuwa
Haihuwa 7 ga Yuli, 1938 (86 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Tsayi 183 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Abdoulaye Djiba at JudoInside.com

Abdoulaye Djiba at Olympics.com

Abdoulaye Djiba at Olympedia

Manazarta

gyara sashe
  1. Abdoulaye Djiba Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abdoulaye Djiba Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 11 May 2018.
  2. "Abdoulaye Djiba Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 11 May 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdoulaye Djiba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 11 May 2018.