Abdoul Aziz IbrahimAbout this soundAbdoul Azizi Ibrahim  (an haife shi 15 Maris 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ke taka leda a matsayin winger ga Nigelec. [1]

Abdoul Aziz Ibrahim
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Abdoul (mul) Fassara
Shekarun haihuwa 15 ga Maris, 1996
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa

Manazarta

gyara sashe
  1. Abdoul Aziz Ibrahim at National-Football-Teams.com