Abdoul Aziz Hamza
Hamza Hamadou Abdoul Aziz Konkissere (an haife shi a shekara ta 1982 a Nijar ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar, wanda a halin yanzu yake bugawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta JS du Ténéré.
Abdoul Aziz Hamza | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 5 ga Yuni, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Sana'a
gyara sasheƊan wasan ya taka leda a ƙungiyar BEC Tero Sasana FC a gasar Premier ta Thailand.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheShi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar [1] kuma ya fara buga wasansa na farko a ranar 31 ga watan Mayu, shekara ta 2008 a Kampala da kungiyar kwallon kafa ta Uganda. [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Abdoul Aziz Hamza at National-Football-Teams.com
- ↑ Abdoul Aziz Hamza – FIFA competition record