Abdou Nassirou Ouro-Akpo (an haife shi ranar ga watan 5 Yuni 1982) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.

Abdou Ouro-Akpo
Rayuwa
Haihuwa Bafilo (en) Fassara, 5 ga Yuni, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Maranatha FC (en) Fassara2000-2002
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2002-
Rot-Weiß Oberhausen (en) Fassara2002-2006143
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2003-
Germania Gladbeck (en) Fassara2006-200700
  Schwarz-Weiß Essen (en) Fassara2007-20096722
SC Westfalia Herne2009-20103214
  SC Fortuna Köln (en) Fassara2010-2011112
  SV Schermbeck (en) Fassara2011-20135222
  TSV Marl-Hüls (en) Fassara2013-
DSC Wanne-Eickel2014-2015125
  Schwarz-Weiß Essen (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ouro-Akpo ya buga wasan kwallon kafa a Togo da Jamus da kuma kungiyoyin Maranatha, Rot-Weiß Oberhausen, Germania Gladbeck, Schwarz-Weiß Essen, SC Westfalia Herne, SC Fortuna Köln, SV Schermbeck, TSV Marl-Hüls, DSC Wanne- Eicberhausen -Lirich. [1] [2]

Ya ci wa Togo wasanni biyar a duniya a shekarar 2003. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Abdou Ouro-Akpo". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 10 July 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  2. Germany, RevierSport, Essen (14 August 2018). "Ouro-Akpo in der Kreisliga C" . Reviersport.