Abdou Darboe (an haife shi a ranar 22 ga watan Disamba 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambiya wanda yake taka leda a ƙarshe a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Abahani Limited Dhaka.[1][2]

Abdou Darboe
Rayuwa
Haihuwa Banjul, 22 Disamba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Armed Forces Football Club (en) Fassara2007-2008
Hønefoss BK (en) Fassara2009-2011151
Mjøndalen IF Fotball (en) Fassara2010-201092
  Kungiyar kwallon kafa ta Gambia2010-201030
FK Tønsberg (en) Fassara2011-201162
Abahani Limited (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 74 kg
Tsayi 186 cm

Sana'a gyara sashe

Ya buga wa kulob ɗin Armed Forces Banjul wasa kafin ya koma ƙungiyar Hønefoss BK a ranar 27 ga watan Afrilu 2009. [3] [4] Ya bar Hønefoss a ranar 10 ga watan Fabrairu 2011 kuma ya rattaɓa hannu a kulob ɗin FK Tønsberg.[5] Bayan shekaru biyu tare da Ƙungiyar kwallon kafa ta FK Tønsberg ya sanya hannu a kulob ɗin Bredaryds IK a Sweden. [6]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Sau uku yana taka leda a tawagar kasar Gambia. [7]

Manazarta gyara sashe

  1. Hønefoss BK | Abdou Darboe Archived July 23, 2011, at the Wayback Machine
  2. altomfotball.no - Abdou Darboe
  3. Abdou Darboe Signs Pre Contract In Norway - The Point Newspaper
  4. Gambia Sports - Online Edition - Honefoss sign Abdou Darboe Archived May 8, 2009, at the Wayback Machine
  5. Abdou Darboe til FKT - FK Tønsberg Archived September 28, 2011, at the Wayback Machine
  6. Bredaryd vann med 9–0 - Värnamo.nu
  7. Abdou Darboe at National-Football-Teams.com