Abdi Banda (an haife shi ranar 20 ga watan Mayu 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Tanzaniya wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Chippa United a matsayin mai tsaron baya.

Abdi Banda
Rayuwa
Haihuwa Tanga, Tanzania, 20 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Ƴan uwa
Abokiyar zama Zabibu Kiba (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Tanzania men's national football team (en) Fassara-
Baroka F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob

gyara sashe

An haife shi a Tanga, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a kulob ɗin Coastal Union, Simba, Baroka da Highlands Park. [1] [2] [3] A cikin watan Satumba 2021 ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Mtibwa Sugar. [4]

 
Abdi Banda

A watan Yuni 2022 ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Chippa United. [5]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a duniya a Tanzaniya a shekara ta 2014. [6]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Yana da diya mace, wacce a ka haifa a watan Oktoba 2019, tare da matarsa Zabibu Kiba, kanwar Ali Kiba. [7] Tun farko an ruwaito yaron yaro ne.[8]

Manazarta

gyara sashe
  1. name="NFT">Abdi Banda at National-Football-Teams.com   "Abdi Banda" . National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 15 February 2022.
  2. Abdi Banda at Soccerway
  3. "Banda to continue with good work at Limpopo derby | Goal.com" . www.goal.com .
  4. Jean-Hugues, SETTIN (8 September 2021). "Tanzanie : Mtibwa Sugar signe Abdi Banda | Africa Foot United" . africafootunited.com .
  5. "Abdi Banda is back in the country after signing with Chippa United" . Kick Off . 18 July 2022.
  6. "Abdi Banda". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 15 February 2022.
  7. oruta, brian (21 February 2020). "Alikiba's sister reveals daughter's face for the first time (Photos)" . Pulselive Kenya .
  8. Milimo, Dennis (30 October 2019). "Alikiba's sister welcomes bouncing Baby Boy (Photos)" . Pulselive Kenya .