Abdelhakim Sameur (an haife shi a ranar 12 ga watan Nuwambar 1990 a Khenchela), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya. A halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar USM Khenchela a gasar Ligue Professionnelle 1 ta Algeria.[1]

Abdelhakim Sameur
Rayuwa
Haihuwa Khenchela (en) Fassara, 12 Nuwamba, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
USM Khenchela (en) Fassara-
WA Tlemcen (en) Fassara2010-20137717
CS Constantine (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

  1. La Fiche de Abdelhak SAMEUR Archived Nuwamba, 8, 2011 at the Wayback Machine; DZFoot, Retrieved January 27, 2012.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe