Abd as-Salam al-Alami
Abd as-Salam bin Mohammed bin Ahmed al-Hasani al-alami al-Fasi (Larabci: عبدالسلام العلمي) (1834-1895) masanin kimiyya ne daga Fes. [1] Ya kasance kwararre a fannin ilmin taurari da lissafi da kuma masani a fannin medicine (magani). Al-Alami shi ne marubucin littafai da dama a waɗannan fagagen kuma shi ne ya tsara kayan aikin da hasken rana.
Abd as-Salam al-Alami | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1830 |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Mutuwa | 1895 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari, marubuci, masanin lissafi da medicine (en) |
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Clifford Edmund Bosworth, The Encyclopaedia of Islam: Supplement, Volume 12, p. 10 [1] (An dawo Agusta 2, 2010)
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mohammed Lakhdar, La Vie Littéraire au Maroc sous la dynastie alawite (1075/1311/1664-1894). Rabat: Ed. Techniques Nord-Africaines, 1971, p. 361-64 and Clifford Edmund Bosworth, The Encyclopaedia of Islam: Supplement, Volume 12, p. 10