Abbão Dias Bartolomeu (an haife shi ranar 15 ga watan Maris 1966)[1] tsohon ɗan wasan judoka ne na kasar Angola.[2] Ya yi takara a gasar karin nauyi na maza (men's extra lightweight) a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 1988. [3]

Abbão Bartolomeu
Rayuwa
Haihuwa 1966 (57/58 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Abbão Bartolomeu at Olympedia

Manazarta

gyara sashe
  1. "Abbão Bartolomeu Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.
  2. Abbão Bartolomeu Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abbão Bartolomeu Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abbão Bartolomeu Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 May 2018.