Gidan Watsa Labarai na Jihar Akwa Ibom (Wanda ake wa laƙabi ko taƙaita sunan da; AKBC) UHF channel 45, gidan talabijin ne mallakar gwamnati a Uyo, Akwa Ibom.[1][2][3]

AKBC
Bayanai
Iri tashar talabijin
Ƙasa Najeriya
Aiki
Bangare na sherin television a najeriya

An kafa Kamfanin Watsa Labaran na Akwa Ibom a ranar 4 ga watan Afrilun 1988, kuma ita ce tashar talabijin ta farko kuma tilo a cikin gida-(jihar). AKBC yana watsa shirye-shiryensa a talabijin da rediyo. Yana watsa shirye-shiryen rediyo akan mita 90.528MHZ. Gidan talabijin na AKBC na watsawa daga Ntak Inyang.

Gwamnan jihar Akwa Ibom, Idongesit Nkanga ne ya ƙaddamar da AKBC a hukumance a shekarar 1991.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Uyo returns with Akwa Ibom Xmas Carol". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2016-12-14. Retrieved 2021-08-26.
  2. Otu, Mercy (2006). Broadcasting in Nigeria: Akwa Ibom Broadcasting Corporation Experience (in Turanci). MEF (Nigeria) Limited. ISBN 978-978-012-058-0.
  3. "Channels Info". nbc.gov.ng. Archived from the original on 27 August 2017. Retrieved 27 August 2017.