Aïcha Belarbi
Aïcha Belarbi (an haife ta a shekara ta 1946) ƙwararriya ce a fannin ilimin zamantakewar al'umma ta ƙasar Morocco, mai fafutukar kare haƙƙin mata kuma jami'ar diflomasiyya. Ta kasance jakadiya a Tarayyar Turai daga shekarun 2000 zuwa 2008.
Aïcha Belarbi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Salé, 1946 (77/78 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Moroccan Darija (en) |
Karatu | |
Makaranta | Paris 8 University (en) 1987) doctorate (en) |
Harsuna |
Moroccan Darija (en) Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | sociologist (en) , Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Socialist Union of Popular Forces (en) |
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Aïcha Belarbi a Salé a shekara ta 1946. Ta zama mai fafutuka a cikin Ƙungiyar Mata na Yankin Bahar Rum (AWMR).[1]
Daga shekarun 1998 zuwa 2000 ta kasance Sakatariyar Harkokin ƙasashen Waje mai kula da Haɗin kai. A shekara ta 2000 aka naɗa ta Jakadiya a Tarayyar Turai.[1]
Ayyuka
gyara sashe- (ed.) Couples en question / Azwāj wa-tasāʼulāt, Casablanca: Editions Le Fennec, 1990
- Le salaire de madame, Casablanca: Editions Le Fennec, 1991
- (ed.) Femmes rurales / Nisāh qarawiyāt (Rural women), Casablanca: Editions Le Fennec, 1995
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Valentine M. Moghadam (2005). Globalizing Women: Transnational Feminist Networks. JHU Press. p. 178. ISBN 978-0-8018-8023-0.