Al'amuran da suka faru a ƙasar Lebanon a shekarar 2024.

  • 2 ga Janairu - Kashe Saleh al-Arouri: Isra'ila ta gudanar da harin jirgin sama a unguwar Dahieh ta beiruit, wanda ya haifar da kisan Saleh al'Arouri, mataimakin shugaban ofishin siyasa na Hamas. [1]
  • 8 ga Janairu - Isra'ila ta kashe Wissam al-Tawil, mataimakin kwamandan rundunar Redwan ta hezbolla, a Majdel Selm . [2]
  • 9 ga Janairu - Hezbollah ta kaddamar da hari mara matuka a kan hedkwatar rundunar tsaro ta Isra'ila (IDF) ta Arewa a Safed, Isra'ila, wanda ke nuna mamayewar da ta fi zurfi a cikin yankin Isra'ila tun lokacin da aka fara tashin hankali. A matsayin fansa, Isra'ila ta kashe Ali Hussein Barji, kwamandan rundunar sojan sama ta Hezbollah a Kudancin Lebanon.
2024 a Lebanon
events in a specific year or time period (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Lebanon
Mabiyi 2023 in Lebanon (en) Fassara
Kwanan wata 2024

Manazarta

gyara sashe
  1. "Hamas deputy head killed in alleged Israeli drone strike in Beirut". The Jerusalem Post. 2024-01-02. Archived from the original on 2 January 2024. Retrieved 2024-01-02.
  2. "Hezbollah says senior commander killed in Israeli strike". Al Jazeera. 2024-01-08. Archived from the original on 8 January 2024. Retrieved 2024-01-08.