Ƙungiyar wasan badminton ta Najeriya
Kungiyar wasan badminton ta Najeriya ce ke wakiltar Najeriya a gasar kungiyoyin Badminton na kasa da kasa. Kungiyar Badminton Federation of Nigeria (BFN) ce ke tafiyar da ita.[1]
Ƙungiyar wasan badminton ta Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national badminton team (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Mamallaki | Kungiyar Badminton ta Najeriya |
Kasancewa a gasar BWF
gyara sashe
|
|
Wasannin Badminton na Afirka
gyara sasheNajeriya ta fara shiga gasar wasannin Afirka tun bayan bugu na farko da aka yi a Abuja a shekarar 2003.[3] Najeriya ta lashe gasar rukunin kungiyoyin a shekarar 2007,[4] 2011,[5] da 2019.[6]
Shekara | Sakamako |
---|---|
2003 | </img> Azurfa |
2007 | </img> Zinariya |
2011 | </img> Zinariya |
2015 | </img> Tagulla |
2019 | </img> Zinariya |
Shiga gasar Badminton na Afirka
gyara sashe
|
|
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Populorum, Mike. "Archiv SudirmanCup". sbg.ac.at. Retrieved 8 May 2019.
- ↑ BWF: Thomas Cup Archived 2008-04-10 at the Wayback Machine
- ↑ Taiwo Juliana (7 July 2003). "Nigeria: Abuja 2003: Badminton Optimistic of Medals Haul". allafrica.com. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ "Nigeria overwhelms S. Africa in All-Africa Games badminton". en.people.cn. 16 July 2007. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ Sachetat, Raphaël (13 September 2011). "ALL AFRICA GAMES–South Africa and Nigeria share medals". www.badzine.net. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ Baba, Dare (25 August 2019). "Rabat 2019: Nigeria Wins Gold In Badminton Mixed Team" www.naijaonlinetv.co.uk. Retrieved 15 May 2020.