Ƙungiyar ‘yan wasan hockey ta Mata ta Najeriya
Tawagar ƴan wasan hockey ta mata ta Najeriya na wakiltar Najeriya a gasar kwallon hockey ta kasa da kasa ta Mata.[1]
Ƙungiyar ‘yan wasan hockey ta Mata ta Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national field hockey team (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihin gasar
gyara sasheGasar cin kofin duniya
gyara sashe- 1978-11th
- 1981-10th[2]
Wasannin Afirka
gyara sashe- 1995-5th
- 2003 -(2)[1]
Gasar cin kofin Afrika
gyara sashe- 2005-4 th[2]
- 2009 -(2)
- 2017 -(3)
- 2022-5th
Wasannin Commonwealth
gyara sashe- 2006-10th[1]
Gasar cancantar shiga gasar Olympics ta Afirka
gyara sashe- 2007-4th
- 2015-6th[2]
- 2019 – withdrew
Hockey World League
gyara sashe- 2012-13 - Zagaye na 1
- 2016-17 - Zagaye na 1[2]