Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya
(an turo daga Tawagar 'Yan Wasan Sanda Ta Mazajen Najeriya)
Tawagar Ƴan wasan sanda ta maza na Najeriya tana wakiltar Najeriya a gasar kwallon sanda ta kasa da kasa. An bai wa tawagar tagulla a gasar wasannin Afirka ta 1987 .
Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national field hockey team (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihin gasar
gyara sasheGasar cin kofin Afrika
gyara sashe- 1974 - Wuri na 4
- 1983 - Wuri na 4
- 2000 - Wuri na 5
- 2005 - Wuri na 4
- 2009 - Wuri na 4
- 2017 - Wuri na 5
- 2022 -</img>
Wasannin Afirka
gyara sashe- 1987 -</img>
- 1991 - Wuri na 5
- 1995 - Wuri na 6
- 2003 - Wuri na 4
Gasar cancantar shiga gasar Olemfic ta Afirka
gyara sashe- 2007 - Wuri na 5
- 2015 - Wuri na 5
- 2019 – Janye
Gasar Kwallon Sanda ta Duniya
gyara sashe- 2012-13 - Zagaye na 1
- 2016-17 - Zagaye na 1
Duba kuma
gyara sashe- Kungiyar wasan sanda ta mata ta Najeriya