Ƙungiyar ƙwallon ƙwando ta Maza ta Ƙasar Gambia

Tawagar kwallon kwando ta Gambia na wakiltar Gambia a gasar kasa da kasa. Ƙungiyar Kwando ta Gambia (GBA) ce ke gudanar da ita. [1]

Ƙungiyar ƙwallon ƙwando ta Maza ta Ƙasar Gambia
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Gambiya

Mafi kyawun wasan da ƙungiyar ta yi a duniya har zuwa yau shine matsayi na 9 a gasar ƙwallon kwando ta Afirka ta 1978.[2]

'Yan wasan kwando na Gambia da dama suna buga wa ƙwararrun ƙungiyoyi a duk faɗin Turai.[3] Amma duk da haka, karo na karshe da 'yan wasan kasar suka yi yunkurin tsallakewa zuwa gasar kwallon kwando ta Afirka a hukumance tun shekara ta 2005.

Shahararren dan wasan kwallon kwando da tushen Gambia shine dan wasan NBA Dennis Schröder, wanda mahaifiyarsa ta girma a Gambia.[4]

Gasar Cin Kofin Afrika FIBA gyara sashe

Shekara Matsayi Gasar Mai watsa shiri
1978 9 FIBA Gasar Cin Kofin Afirka 1978 Dakar, Senegal
2020 Don a Ƙaddara Gasar Cin Kofin Afirka ta FIBA 2020 Don a Ƙaddara

Samfuri:FIBA roster header Samfuri:FIBA player Samfuri:FIBA roster footer

Manazarta gyara sashe

  1. FIBA National Federations–The Gambia Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine, fiba.com, accessed 5 July 2013.
  2. FIBA Ranking Presented by Nike". FIBA. 1 March 2022. Retrieved 1 March 2022.
  3. Germany, SPIEGEL ONLINE, Hamburg. "Basketball- Talent Schröder: Aus der Halfpipe in die Bundesliga -SPIEGEL ONLINE - Sport"
  4. Gambia-2005 FIBA Africa Championship for Men: Qualifying Round, ARCHIVE.FIBA.COM. Retrieved 6 April 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe