Kofar Dan Agundi Tana daga cikin manyan kofofin Birnin Kano mai tarihi, tana kuma daya daga cikin wadanda aka fara ginawa. Masana tarihi sun bayyana cewa ta kofar Dan Agundi aka fara ginin ganuwa wacce ta zagaye Birnin Kano. An gina kofar ne a cikin shekarar Alif

Ƙofar dan agundi
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
BirniKano
Coordinates 11°58′53″N 8°31′23″E / 11.981411°N 8.522983°E / 11.981411; 8.522983
Map
Kofar_Dan_Agundi_-_partially_collapsed

(867-904 A.H) wanda yayi dai dai da shekara ta (1463-1499M ) a karni na goma sha biyar . Ita ma Sarkin Kano Muhammadu Rumfa ne ya gina ta.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Bahago, A. (1998). Kano ta dabo tumbin giwa: tarihin unguwannin Kano da mazaunanta da ganuwa da kofofin Gari. Nigeria: Munawwar Books Foundation.