Ƙaddamarwa don Dai-daita Haƙƙin Mutane

Ƙaddamarwa don Daidaita Haƙƙin Mutane ko kuma The Initiative for Equal Rights (TIERs) a turance kenan. Ƙungiyar ce.

Ƙaddamarwa don Dai-daita Haƙƙin Mutane
Bayanai
Iri nonprofit organization (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Lagos,
Tarihi
Ƙirƙira 2005
theinitiativeforequalrights.org

Aikin Ƙungiyar

gyara sashe

Ƙungiya ce da ke aiki don karewa da haɓaka 'yancin ɗan adam na jima'i 'yan tsiraru a kasa, da na yanki. Munhimmatu wajen kawo wani al'ummar da ta kubuta daga wariya kuma cutarwa a kan dalilan jima'i da kuma asalin jinsi. Muna aiki don cimma wannan burin ta hanyar ilimi, ƙarfafawa da mu'amala da jama'a da dama a Najeriya.[1]

An kafa mu a shekara 2005 a matsayin martani ga wariya da wariya na jima'i tsiraru a cikin shirye-shiryen rigakafin cutar kanjamau da aikin kare haƙƙin bil'adama na yau da kullun.

Manazarta

gyara sashe