'Abd ul Jalil
Sarki na ƙarshe a daular Duguwa na Daular Kanem
'Abd ul Jalil (wani lokaci ana kiransa Selma a wasu riwayoyin) shine sarki na ƙarshe a daular Duguwa na Daular Kanem.[1] Gajeren mulkinsa ya kasance daga kusan 1081 har zuwa 1085, lokacin da musulmi mabiyan Hummay, Sarkin Musulmi na farko na Daular Sefuwa suka hambarar da shi. [2]
'Abd ul Jalil | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Lange, Dierk (2009). "The Early Magistrates and Kings of Kanem as Descendants of Assyrian State Builders". Anthropos. 104 (1): 15. doi:10.5771/0257-9774-2009-1-3. ISSN 0257-9774. JSTOR 40467104.
- ↑ Lange 2009.