Zubair Khan Wazir ,( Urdu: زبیر خان وزیر‎ </link> ), dan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan tun Fabrairu 2024.

Sana'ar siyasa

gyara sashe

Waziri ya lashe babban zaben Pakistan na 2024 daga NA-42 South Waziristan Upper-cum-South Waziristan Lower a matsayin dan takara mai zaman kansa. Ya samu kuri'u 20,022 yayin da wanda ya zo na biyu, wani dan takara mai zaman kansa, Ali Wazirir ya samu kuri'u 16,194.

Manazarta

gyara sashe