Zing
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Zing Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin kananan hukumomin da suke Jahar Taraba wadda ke a shiyar Arewa A Jahar, tana da Fadin kasa 1,030 km2 tana da kuma yawan mutane 127,363, kamar yaddaa kididdiga hukumar kidaya ta nuna 2006. Yaren Mummuye sunfi kowa rinjaye inda suke da kabilu 12 wanda suke mata lakabi da 'Zing Goma shabiyu" kuma Ta kasance Karamar Hukuma dake iyaka da Adamawa. Hedkwatarta tana a cikin garin Zing, Haka zalika Sunan wannan Garin ya samo asali ne daga yaren Mummuyawa "Zingang" ma'ana Zaki.